Koyon waka manhajace mai koya da kai waka cikin sauki, kuma tana dauke da abubuwanda zaka karu da su sosai, domin zata koya maka waka ta kuma sa mutane su sanka, akwai mutane daga kasashe da dama cikin africa wanda suke karuwa da wannan app din, domin wasu daga cikinsu, sun shiga harka waka bada ilmin waka ba, amma yanzu suna waka, kuma mutane na yabo su, kaidai kaba yarda cewar wannan manhajar ba bogi bane, wannan manhajar abin taimakon jama'a ne, musamman ma matasa, duba ga yadda wasu matasa ke zaman banza, karka ji wata wahala kada ka fasa a'a yanzu ne lokacinda zaka dage danse don ganin ka cimma burinka tun da sauran lokaci, domin idan lokaci ya kure zai zama sai ga yaranka zasuyi, muna da masaloli da yawa wqanda ,matasa ke fuskanta, wanda sun hada da Rashin kudi, Rashin samun taimako daga wani da rashin samun wanda zai koya musu. Kada kaji cewar bazaka iya ba, a'a ai da koyo akan san gwani
MASALOLIN MATASA A YAU'
0 Comments